Dan Shugaban Kungiyar Dattawan Arewa (NEF) Sadiq Ango Abdullahi, ya lashe zaben fid da gwanin dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Sabon Gari a Jihar Kaduna

Farfesa Ango, wanda kuma shi ne Shugaban Kungiyar Dattawan Arewa (NEF) ya bayyana hakan, lokacin da yake tsokaci kan nasarar da dan nasa, Sadiq Ango…

View More Dan Shugaban Kungiyar Dattawan Arewa (NEF) Sadiq Ango Abdullahi, ya lashe zaben fid da gwanin dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Sabon Gari a Jihar Kaduna

Rundunar haɗin gwiwa ta sojoji mai yaƙi da Boko Haram a yankin Tafkin Chadi ta ce ta tarwatsa sansanin ƙungiyar 10 a arewa maso gabashin Najeriya.

Dakarun rundunar da suka ƙunshi sojojin Nijar da na Najeriya, da kuma dakarun rundunar Operation Hadin Kai ta Najeriya, sun fara aikin ne tun a…

View More Rundunar haɗin gwiwa ta sojoji mai yaƙi da Boko Haram a yankin Tafkin Chadi ta ce ta tarwatsa sansanin ƙungiyar 10 a arewa maso gabashin Najeriya.

Kano: “Fashewar da ta auku a shago da ke unguwar Sabon Gari ta faru ne a sanadiyyar wasu sinadarai da ake iya hada bam da su” – Rundunar ‘yan-sandan Jihar Kano

Rundunar ‘yan-sandan Najeriya a Jihar Kano ta ce fashewar da ta auku a wani shago a unguwar Sabon Gari da ke birnin a ranar Alhamis…

View More Kano: “Fashewar da ta auku a shago da ke unguwar Sabon Gari ta faru ne a sanadiyyar wasu sinadarai da ake iya hada bam da su” – Rundunar ‘yan-sandan Jihar Kano

Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Ahmad Lawan, yace ba’a matsayin dan takarar yankin Arewacin Najeriya ya fito neman kujerar shugaban kasa ba.

Ahmad Lawan ya ce yana neman kujerar shugaban kasa ne saboda ya yi amanna yana da duk kwarewar data dace ya zama shugaban kasar Najeriya…

View More Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Ahmad Lawan, yace ba’a matsayin dan takarar yankin Arewacin Najeriya ya fito neman kujerar shugaban kasa ba.