Author: Rahma Media Group
Nigeria’s External Debt Rises to $18.9bn, Domestic Debt to N15.9tn
Nigeria’s external debt rose to $18.91 billion (N5.787 trillion) as at the end of December 2017, while domestic debt rose to N15.937 trillion, bringing the…
View More Nigeria’s External Debt Rises to $18.9bn, Domestic Debt to N15.9tn2021 Budget: House Gives Committees 24-hour Ultimatum to Submit Reports
FG ta fadi ranar da ‘yan N-Power za su fara samun alat
A ranar Talata ne gwamnatin tarayya ta bayyana cewa masu cin moriyar shirin N-Power za su fara samun alawus dinsu na watan Maris daga yau,…
View More FG ta fadi ranar da ‘yan N-Power za su fara samun alatMuna neman tallafin corona daga tarayya- Gwamnonin Arewa
Kungiyar Gwamnonin Arewacin Najeriya na neman tallafi na musamman daga gwamnatin tarayyar kasar don yaki da cutar coronavirus ko kuma COVID-19 a yankinsu. Shugaban Kungiyar…
View More Muna neman tallafin corona daga tarayya- Gwamnonin ArewaMasu arzikin duniya sun tausaya wa kasashe matalauta
Gungun kasashen G20 mafiya karfin tattalin arziki a duniya, sun amince da matakin jinkirta wa kasashe matalauta biyan bashin da ake binsu da a kalla…
View More Masu arzikin duniya sun tausaya wa kasashe matalautaCoronavirus ta kara wujijjiga kasuwannin hannayen jari
Kasuwannin hannayen jari na duniya na ci gaba da durkushewa, inda suka sake tafka gagarumar asara a ranar Laraba sakamakon tasirin annobar COVID-19, yayin da…
View More Coronavirus ta kara wujijjiga kasuwannin hannayen jariCoronavirus ta sake kashe wasu mutane hudu a Saudiyya
Ma’aikatar lafiya ta kasar Saudiyya ta bayyana cewa, annobar coronavirus ta sake kashe mutane hudu, sun mutu a kasar a cikin sa’o’i 24 da suka…
View More Coronavirus ta sake kashe wasu mutane hudu a SaudiyyaBabu masakar tsinke a kasuwannin Kano
A yayin da bai wuce ‘yan sa’o’i kalilan ba dokar hana fita ta fara aiki a fadin jihar Kano, al’ummar jihar sun yi kasuwanni tururuwa…
View More Babu masakar tsinke a kasuwannin KanoZa mu gurfanar da mayakan Boko Haram-Chadi
Gwamnatin Chadi ta ce, za ta gurfanar da mayakan Boko Haram 58 a gaban kotu domin yi musu shari’a kan shiga ayyukan ta’addanci bayan sojojin…
View More Za mu gurfanar da mayakan Boko Haram-Chadi