Obasanjo, ya bayyana hakan ne lokacin daya karbi bakuncin mai neman takarar Shugaban Kasa a jam’iyyar PDP, Mohammed Hayatu-Deen, a gidansa da ke Abeokuta, a…
View More Tsohon Shugaban Kasa,Cif Olusegun Obasanjo, yace Najeriya na bukatar shugaba mai kishi don dora kasarnan kan turba mai kyau.Author: Rahma Media Group
Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana damuwar ta akan yadda kungiyoyin ta’addanci suke ta aiwatar da harkokinsu a cikin jihar.
Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana damuwarta akan yadda kungiyoyin ta’addanci suke ta aiwatar da harkokinsu a cikin jihar. Yayin gabatar da rahotannin watanni hudu na…
View More Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana damuwar ta akan yadda kungiyoyin ta’addanci suke ta aiwatar da harkokinsu a cikin jihar.Dan Najeriya Da Ya tashi Daga Landan a babur Ya Bayyana Ranar Da Zai Iso Jihar Legas
Wani mutumi ‘dan Najeriya, Kunle Adeyanju, wanda yayi tafiya mai nisan gaske inda yayi burin tafiya daga London zuwa Legas a kan babur ya bada…
View More Dan Najeriya Da Ya tashi Daga Landan a babur Ya Bayyana Ranar Da Zai Iso Jihar Legas“Yawancin matasa masu aikin tuka babur a jihar Legas yan ta’adda ne masu aikata laifuka a fadin jihar” – Kwamishanan yan sandan jihar Legas.
Kwamishanan yan sandan jihar Legas, Abiodun Alabi, ya bayyana cewa yawancin matasa masu aikin tuka babur a jihar Legas yan ta’adda ne masu aikata laifuka…
View More “Yawancin matasa masu aikin tuka babur a jihar Legas yan ta’adda ne masu aikata laifuka a fadin jihar” – Kwamishanan yan sandan jihar Legas.Rikici ya barke tsakanin ‘yan acaba da ‘yan sanda a jihar Legas
An shiga tashin hankali a karamar hukumar Ojo da ke jihar Legas kan yunkurin da ‘yan sanda ke yi na tilasta dokar gwamnatin jihar ta…
View More Rikici ya barke tsakanin ‘yan acaba da ‘yan sanda a jihar LegasYadda ake gane labaran karya da ake yadawa a intanet.
Labaran karya ba sabon lamari bane, Duk da daukakar da ya samu sakamakon zaben shugaban kasa na 2016, lamarin ya kasance tun lokacin da dan…
View More Yadda ake gane labaran karya da ake yadawa a intanet.NERC: “ba zamu kara farashin wutan lantarki ba”.
Hukumar lura da wutan lantarkin Najeriya NERC ta yi fashin baki kan zaman sake duba harkar wuta da ta jagoranta, inda tace hakan ba ya…
View More NERC: “ba zamu kara farashin wutan lantarki ba”.Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya amince wa Hukumar Hisbah ta Jihar ta debi sabbin dakaru 3,100 a Kananan Hukumomin Jihar 44.
Babban Kwamandan Hukumar a Jihar, Dr. zharun Ibn Sina ne ya bayyana hakan, kamar yadda Kakakin hukumar, Lawan Ibrahim Fagge ya sanar. Ibn Sina ya…
View More Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya amince wa Hukumar Hisbah ta Jihar ta debi sabbin dakaru 3,100 a Kananan Hukumomin Jihar 44.Ranar Yaki da Ciwon Hawan Jini: Kayan abinci 7 dake rage ciwon hawan jini.
Bincike ya nuna cewa akwai wasu dangin abinci masu dauke da sinadarai dake taimakawa matuka wajen rage cutar hawan jini. Masu bincike sun gano cewa…
View More Ranar Yaki da Ciwon Hawan Jini: Kayan abinci 7 dake rage ciwon hawan jini.Akwai yiyuwar farashin burodi ya kara tashi a Najeriya.
Farashin alkama a duniya, a ranar Litinin, ya kai Yuro 435 ($453) kan kowace tan a kasuwannin Turai. Farashin kayayyakin ya ci gaba da hauhawa…
View More Akwai yiyuwar farashin burodi ya kara tashi a Najeriya.