Gwamnatin jihar Legas ta ce ta sake sallamar masu cutar Coronavirus takwas da suka samu waraka a asibitin jinyar cututtuka dake unguwar Yaba ta jihar.…
View More An sake sallaman mutane 8 da suka warke daga cutar CoronavirusAuthor: Rahma Media Group
FG ta gimtse shirin bayar da tallafin N20,000 a jihohi hudu
Gwamnatin tarayya (FG) ta sanar da cewa ta gimtse shirin bayar da tallafin jin kai a jihohin Najeriya guda hudu. A cewar wani jawabi da…
View More FG ta gimtse shirin bayar da tallafin N20,000 a jihohi hudu