Featured Video Play Icon

Yan Arewa mu tashi mu farka………

Kalli yadda al’ummar Igbo da shugabannin su da malaman addinan su ke nuna goyon baya ga mutumin da ake zargi da cin amanar kasa. Mutumin da ake zargi da tunzurin da yayi sanadiyyar rasa rayuka da barnar dukiya.

Shin kana ganin al’ummar arewa za ta iya yiwa ɗan ta haka?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *