Tsohon Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya Ghali Umar Na’abba ya rasu.

Allah yayiwa Honourable Ghali Umar Na’abba Tsohon kakakin Majalissar wakilai a Majalissa ta hudu rasuwa ya rasu a Daren jiya talata a Babban Asibitin kasa dake Abuja ya rasu Yana da shekaru Sittin da biyar a Duniya.

Danginsa sun tabbatar mana labarin rasuwar tasa, da asubahin wannan rana ta Laraba.

Za a yi jana’izarsa da misalin karfe 4:30 na yamma a kofar Kudu wato gidan Sarkin Kano.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *