NLC ta ayyana yajin aikin gama gari a fadin kasa baki daya daga ranar 14 ga watan Nuwamba

Kungiyar Kwadago ta ayyana yajin aikin gama gari a fadin kasar baki daya, daga ranar Talata, 14 ga watan Nuwamba, 2023.

Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC da TUC ne suka bayyana hakan bayan wani taron gaggawa da suka yi a Abuja ranar Talata.

Idan za a iya tunawa, kungiyar kwadago ta yi barazanar shiga yajin aikin saboda harin da aka kaiwa shugaban NLC, Joe Ajaero, a jihar Imo a makon jiya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *