NLC da TUC sun janye shirinsu na tsunduma yajin aikin sai baba ta gani daga yau Talata.

Gamayyar ƙungiyoyin kwadago na NLC da TUC sun janye shirinsu na tsunduma yajin aikin sai baba ta gani daga yau Talata.

Bayan wata doguwar tattaunawa tsakanin wakilan ƙungiyoyin da wakilan gwamnati, yanzu haka dai ɓangarorin biyun sun cimma matsaya wadda takai da dakatar da tsunduma yajin aikin nan da kwana 30 masu zuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *