“Da dusa da kuma barace-barace suke rayuwa saboda tsananin yunwa”. – Al’ummar wasu yankunan Zamfara

Al’ummar wasu yankunan a jihjar  Zamfara da matsalar tsaro ke ɗaɗa rincaɓewa sunce da dusa da kuma barace-barace suke rayuwa saboda tsananin yunwa.

Rahotanni na bayyana cewa a yanayin da ake ciki a yanzu matsalar tsaro takai bango a Wanke da Magami da ‘Yar Tasha da Dan Sadau da Dan Kurmi dadai sauran sassa a jihar Zamfarar.

Kuma galibin mazauna waɗannan kauyuka na cewa suna ciki wani hali nani ‘yasu saboda matsalar yan bindiga

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *