Hajiya Binta Sarki Muktar ta nemi babbar Mai sharia ta Kano data cigaba da tsayawa akan matsayinta da aka santa dashi na jajircewa.

Shugabar hukumar zartaswa ta Rahma Radio da Talabijin Hajiya Binta Sarki Muktar ta nemi babbar Mai sharia ta jihar Kano data cigaba da tsayawa akan matsayinta da aka santa dashi na jajircewa.

Tayi wannan kiran ne a zajen taron walimar taya Justice Dija Aboki murnar zama babbar mai shari,a ta jihar kano kuma mace ta farko a tarihin Kano.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *