Hajiya Binta Sarki Mukhtar ta bukaci alummar musulmi dasu kasance masu maida al’amuransu ga Allah S.W.T

Shugabar hukumar zartaswar tashoshin rahama radio da talabijin Haj Binta Abdullahi Sarki Mukhtar ta bukaci alummar musulmi dasu kasance masu maida al’amuransu ga Allah S.W.T domin neman sauki daga halin kuncin da al’umma ke ciki na tsadar rayuwa

An bukaci alummar musulmi dasu kasance masu maida al’amuransu ga Allah S.W.T domin neman sauki daga halin kuncin da alummaal’umma ke ciki na tsadar rayuwa

Wannan kiran ya fitone daga bakin shugabar hukumar zartaswar tashoshin rahama radio da talabijin Haj Binta Abdullahi Sarki Mukhtar a yayin taran addu’oi na kasa data jagoranta a rufaffen dakin taro na Sani Abacha dake Kofar Mata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *