Kamfanin NNPC tayi watsi da batun shirin kara kudin man fetur

Kamfanin mai na kasa  NNPC yayi watsi da  batun shirin kara kudin man fetur daga naira 617 zuwa 750 ko wacce lita.

A wani sakon gaggawa  da kamfanin NNPC ya wallafa a shafinsa na Tuwita ,ya karyata  jita-jitan da akeyi na cewa zaa kara farashin na man fetrur.

Wannan labari na zuwa ne yan awanni bayan da yan kasuwar man fetur sukayi barazanar kara kudin man fetur a cikin makon nan ko mako mai zuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *