FG za ta janye karar da ta shigar kan emefiele na mallakar makami

Gwamnatin Tarayya na kokarin janye tuhumar da ake yi wa dakataccen gwamnan Babban Bankin Najeriya, CBN, Godwin

Emefiele na mallakar karamar bindiga. A ranar Talata, Gwamnatin tarayya ta nemi a janye tuhumar. Ta kuma shigar da sabbin tuhume-tuhume 20 a gaban babbar kotun tarayya da ke Abuja.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *