Akpabio, ya sanar da naɗa shugabannin kwamitoci guda 74 na majalisa ta 10.

Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, ya sanar da naɗa shugabannin kwamitoci guda 74 na majalisa ta 10.

Matakin na zuwa ne jim kaɗan bayan, majalisar ta kammala aikin tantancewa da tabbatar da ministocin da Shugaba Tinubu ya aika mata don neman amincewarta.

Majalisar dai takatse hutun da ta fara gudanarwa inda ta koma zama don aikin tantance ministocin Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *