BUK ta jaddda kudurinta na cigaba da bunkasa harkokin noma

Jamiar Bayero dake nan Kano ta jaddda kudurinta na cigaba da bunkasa harkokin noma musamman na zamani.

Shugaban jami’ar Farfesa Sagir Adamu Abbas shine ya jaddada hakan a yayin bikin baje kolin binkice kan harkokin noma na zamani karo na biyu wanda cibiyar binkice kan hakokin noma a wuraren dake da karancin ruwa ta jami’ar wato centre for dry land agriculture ta shiya..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *