INEC Ta bukaci a gurfanar da kwamishinan zaben Adamawa A kotu

Hukumar Zabe ta Kasa ta bukaci Shugaban ’Yan Sandan Najeriya ya bincika tare da gurfanar da Kwamshinan Zabe na Jihar Adamawa, Barista Hudu Yunus Ari a gaban kotu saboda azabarbabin da ya yi na sanar da sakamakon zaben gwamnan jihar da ya yi i ba bisa ka’ida ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *