DSS sun kama Sheikh Baffa Hotoro a Kaduna

Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya DSS sun samu nasarar kama Malamin addinin Musuluncin nan Sheikh Baffa Hotoro da ake zarginsa da yin kalaman ɓatanci ga Annabi SAW.

Jami’an na DSS sun kama Sheikh Baffa Hotoro ne a garin Kaduna a yau Asabar kamar yadda rahotanni su ka tabbatar.

Ana kallon kalaman na Sheikh Baffa Hotoro ga Annabi SAW zai iya tayar da tarzoma a jihar Kano.

Zamu kawo muku cikakken rahoton nan gaba….

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *