Sojoji Sun Halaka Dan Ta’adda Umaru Nagona 

Dakarun sojin Najeriya sun hallaka, Umaru Nagona, daya daga cikin jagororin ’yan ta’adda da ya addabi yankin Arewa maso Yammacin Najeriya.

Nagona, wanda a lokacin rayuwarsa ya addabi kauyukan kananan hukumomin Isa da Sabon Birni, da ke Gabashin Jihar Sakkwato ya gamu da ajalinsa ne bayan sojoji sun ritsa shi da yaransa.

Karin bayani na taf

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *