INEC ta fitar da jerin sunayen rumfunan zabe 124 da ta soke.

Kwana 10 kafin zaben shugaban kasa, Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta fitar da jerin sunayen
rumfunan zabe 124 da ta soke.

Jerin jihohin da abin ya shafa sun hada da Abia – 12 Borno – 12 Binuwai – 10 Kano – 10 Kaduna – 8
Anambra – 6 Bauchi – 6 Adamawa – 4 Delta – 4 Ebonyi – 4 Enugu – 4 Jigawa – 3 Bayelsa
– 2 Edo – 1.

A ranar 25 ga watan Fabrairu da muke ciki ne dai za a gudanar da zaben shugaban kasa dana
Majalisun Tarayya, wanda bayansa da mako biyu za a gudanar da na gwamnoni da Majalisun jihohi
a ranar 11 ga watan Maris, 2023.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *