A Shekarar 2024 Ingila za ta yi sallama da kudi mai hoton marigayiya sarauniya Elizabeth, an buga sabon kudi a kasa. A cewar rahotanni, tuni aka buga fam biyar, 10, 20 da 50 masu dauke da hoto, Sarki Charles da ya gaji sarautar kasar.
Wannan sauyi dai babban bankin Ingila ne ya samar dashi watanni kadan bayan mutuwar sarauniya Elizabeth.