Daga karshe, An Binne Sarauniya Elizabeth Mijinta A Gefen Mijinta Yarima Phillip.

Iyalan gidan sarauta sun tabbatar da cewa an binne Sarauniyar bayan wani jana’iza na sirri a Windsor inda makusantanta kadai ne suka samu halata.

Wata sanarwa da aka fitar a gidan yanar gizon su ta ce an binne ta “tare da Duke na Edinburgh, a The King George VI Memorial Chapel”

Sarauniyar da ta fi dadewa kan karagar mulki a tarihin Biritaniya ta mutu a Balmoral, inda ta koma Scotland a Highland, a ranar 8 ga Satumba bayan shekara guda na rashin lafiya.

Babban danta kuma magajinta, Sarki Charles III, sanye da kayan soja na biki, ya bi jerin gwanon, tare da ‘yan uwansa uku.

Leave a Reply

Your email address will not be published.