Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya bayyana ci gaba da shigo da man fetur a Najeriya, duk da cewa kasar na daya daga cikin manyan kasashe masu arzikin danyen mai a duniya, a matsayin abin kunya.
“A matsayin Najeriya na daya daga cikin manyan kasashe masu arzikin danyen mai a Nahiyar Afrika, bai kamata ace Najeriya ba tana da wani allaka shigo da mai cikin kasar, abin kunya ne ace har yanzu muna shigo da man fetur.”
– Godwin Obaseki
.