Yadda Yan Kasuwar Kano Suka Yi Asarar N200m sakamakon ambaliyar ruwa.

Kasuwar Kantin Kwari dake jihar Kano ta cika da ambaliyar ruwa sakamakon ruwan sama kamar da bakin kwarya.

A baya-bayan nan dai an sha samun ambaliyar ruwa a fadin Najeriya, kuma jihar Kano ta sha fama da wannan matsalar a lokuta da dama.

A Kano, ‘yan kasuwa a shahararriyar Kasuwar Kantin Kwari da ke Kano sun yi asarar kayayyakin da suka kai sama da Naira miliyan 200 da shaguna sama da 300, sakamakon haka.

Leave a Reply

Your email address will not be published.