Bola Tinubu zai gabatar da Kashim Shettima a matsayin mataimakin sa ranar laraba.

A ranar Laraba ne jam’iyyar APC mai mulki za ta gabatar da dan takararta na mataimakin shugaban kasa a zaben 2023, Sanata Kashim Shettima ga ‘yan Najeriya ranar Laraba.

Wata sanarwa da sakataren kungiyar ta APC na kasa, Sulaiman Muhammad Argungu, ya fitar ranar Talata, ta ce taron zai gudana ne a dakin taro na Shehu Musa Yar’adua da ke Abuja.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *