Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar African Action Congress, Omoyele Sowore, ya ce gwamnatinsa za ta binciki gwamnatocin baya idan aka zabe shi shugaban kasa a zaben 2023.
Sowore ya bayyana hakan ne ta shafinsa na Twitter @yeleSowore, a ranar Asabar.
