Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wa majalisar ministocinsa garambawul da sabbin ministoci da aka ba shi mukamai.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wa majalisar ministocinsa garambawul da sabbin ministoci da aka TheCable ta fahimci cewa mukaman ministoci 11 ne hakan ya shafa a wannan sabon garambawul da ya zo gabanin babban zaben 2023.
Ga jerin garambawul din Buhari:
- Adeleke Mamora – ministan kimiyya da fasaha (tsohon karamin ministan lafiya)
- Mu’azu Jaji Sambo – ministan sufuri (tsohon ministan wutar lantarki)
- Umanna Okon Umanna – ministan harkokin Neja Delta
- Sharon Ikeazor – karamin ministan Neja Delta (tsohon karamin ministan muhalli)
- Gbemisola Saraki – karamar ministar ma’adinai da karafa (tsohuwar karamin ministan sufuri)
- Umar Ibrahim EI-Yakub – minista, ayyuka da gidaje
- Goodluck Nanah Opiah – karamin ministan ilimi
- Ekumankama Joseph Nkama – karamin ministan lafiya Ikoh
- Henry Ikechukwu – karamin ministan kimiyya da fasaha
- Odum Udi – karamin ministan muhalli Ademola Adewole Adegoroye – karamin ministan sufuri