Kotun Kolin Najeriya tayi watsi da bukatar shugaban kasa da ministan shar’ia Abubakar Malami na kalubalantar sashe na 84(12) cikin baka a dokar zaben kasarnan.

Kotun Kolin tayi watsi da bukatar ce saboda bata da hurumi a shari’ance, kuma karan muzanta kotu ne. Nan gaba kadan za a fitar da cikkakken bayanin yadda lamarin yake daga kotun.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *