Alhazan Najeriya da suka isa Saudiyya don gudanar da aikin Hajji na shekarar bana sun karu zuwa dubu 1 da 354

Hukumar kula da Aikin Hajji ta Ƙasa NAHCON ce ta bayyana hakan.


Daga cikin adadin, 171 maza ne, sai kuma mata 176 da kawo yanzu hakan ya nuna cewa mata sunfi yawa a cikin rukunin da suka isa kasa mai tsarki.


An samu ƙarin adadin ne bayan jirgin FLYNAS ya tashi da alhazai 347 da jami’ai 23 daga filin jirgin sama na Abuja a yau Asabar.


Jirgin farko ya tashi ne ranar lhamis a birnin Maiduguri da Maniyata sama da dari biyar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *