Sanata Rochas Okorocha, ya bayyana cewa wasu daga cikin wadanda suka kwashi kudi har miliyan 100 suka yanki Fom din takara sunyi hakan ne domin fakewa da neman mukamin Ministoci a wajen wanda ya samu nasara.

Tsohon Gwamnan jihar Imo kuma mai neman tikitin takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC, Sanata Rochas Okorocha, ya bayyana cewar wasu da dama daga cikin wadanda suka kwashi kudinsu har miliyan dari suka yanki Fom din takara kawai sunyi hakan ne domin fakewa da neman mukamin Ministoci a wajen wanda ya samu nasara.

A lokacin wani taron manema labarai da ya gudanar a juma’ar nan, ya ce a watannin ukun farko na wannan shekarar an kashe mutane dubu 6 da 83 wanda hakan ya nuna an samu karuwar kashi 22 idan aka kwatanta da wanda aka samu a irin wannan lokacin a shekarar da ta gabata.


Kashe kashen ya shafi yara 306 wanda shima ya nuna an samu karuwar kashi 37.


Ya ce an samu karuwar aikata laifukan fyade inda aka yi wa mutane dubu 10 da dari 818 sannan kuma aka yi garkuwa da mutane dubu 3 da dari 306.


Ministan yayi alkawarin cire gurbatattun jami’an ‘yan sanda daga aiki da kuma samar da kayan aikin da jami’an ‘yan sada ke bukata don inganta aikin dan sanda a kasar.

Leave a Reply

Your email address will not be published.