Ranar Yaki da Ciwon Hawan Jini: Kayan abinci 7 dake rage ciwon hawan jini.

Bincike ya nuna cewa akwai wasu dangin abinci masu dauke da sinadarai dake taimakawa matuka wajen rage cutar hawan jini.

Masu bincike sun gano cewa kayan abincin suna cike da sinadari kamar Calcium, magnessium da potassium.

Ka hada su cikin nau’in kayan abinci da kake ci yau da kulum domin rage kamuwa da ciwon zuciya da bugun jini.

Ga nau’in abincin kamar haka;

1. Farin wake

2. Kayan abinci da aka sarrafa daga madara

3. kifi musamman Tilapia

4. Cakulati

5. Man zaitun

6. Ayaba

7. Inabi

Leave a Reply

Your email address will not be published.