Wani Ministan Buhari Da Ya Yi Murabus Don Takarar Gwamna Ya Janye Takararsa

Abubakar Malami (SAN), Antoni-Janar kuma Ministan Shari’a na Najeriya ya janye takararsa na neman kujerar gwamnan Jihar Kebbi a zaben 2023.

Abubakar Malami, Antoni-Janar na Tarayya kuma Ministan Shari’a, ya janye takararsa ta neman gadon kujerar Gwamna Atiku Bagudu na Jihar Kebbi, rahoton Daily Trust. Bayan watanni ana ta hasashe, Ministan, a watan da ta gabata ya shiga takarar, yana mai neman goyon baya da al’umma.

Hakan na zuwa ne bayan da Malami ya ajiye aikinsa a matsayin minista kamar yadda Shugaba Muhammadu Buhari ya umurci ministocinsa da ke da niyyar takara su

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *