Yanzu-Yanzu: Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ya Roƙi Kungiyar ASUU Ta Janye Yajin Aiki, Ya Ba Wa Ɗalibai Haƙuri.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira Kungiyar Malaman Jami’o’i, ASUU, su janye yajin aiki, rahoton TVC.

Shugaban kasar ya kuma ba wa daliban Najeriya hakuri bisa yajin aikin da aka shafe fiye da watanni biyu ana yi.

Ku saurari karin bayani …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *