Featured Video Play Icon

BIDIYO: Yadda ambaliya ta yi awon gaba da mota da safiyar ranar Laraba sakamakon saukar ruwan sama marka-marka da aka yi a unguwar lokogoma, Abuja.

Awannin da aka shafe ana ruwan sama a Abuja babban birnin Najeriya ya haddasa ambaliyar ruwa a wasu sassan birnin a safiyar yau Laraba.

Mazauna unguwar Lokogoma sun wayi gari cikin ruwa, inda ya hana ababen hawa
sakat.

Wani bidiyo da aka wallafa a shafukan zumunta ya nuna yadda ruwan ya kkusa
shanye wata mota.

An yi ta ruwa a Abuja tun daga asuba har zuwa misalin ƙarfe 9:30 na safiyar
Laraba.

Leave a Reply

Your email address will not be published.