Akalla Falasdianwa 12 ne suka jikkata a masallacin Kudus a wani sabon rikici da ‘yan sandan Isra’ila suka kai

Akalla Falasdianwa 12 ne suka jikkata a masallacin Kudus a wani sabon rikici da ‘yan sandan Isra’ila suka kai da safiyar wannan rana.

Jami’an tsaro sun rinka jefa hayaki maisa hawaye tare harba harsasan roba domin tarwatsa masu zanga-zanga.

A cewarsu sun dauki wannan mataki ne ganin yadda Falasdinawa keta jifa da duwatsu da abubuwan wuta – akasari a bangon da Yahudawa ke gudanar da addu’o’insu.
Kuma a wannan lokacin ‘yan sandan Isra’ila sunce sun shirya tunkarar dubban Falasdina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *