RAHMA TV NA CIGABA DA YADA SHIRYE-SHIRYEN TA KAMAR YADDA TA SABA.

Bayan Gyare-Gyaren da mukayi domin inganta kayan aikin mu, a yanzu haka komai ya daidaita.

Zaku iya cigaba da kallon shirye-shiryen Rahma Talabijin a tauraron kasa Najeriya (NigComSat).

Muna Godiya bisa yadda ake cigaba da kasancewa da mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *