Wasu daga cikin wadannan matan sun sami kansu a Afirka kwatsam kuma sun kaunaci nahiyar, amma ga wasu, shawara suka yanke su dawo Afrika dindindin.…
View More Yadda mata 3 suka bar kasashensu na turai suka kauro Afrika, NajeriyaMonth: November 2021
Adadin gawarwakin da aka gano a rugujewar benen Legas ya kai 22
A Najeriya Hukumar bayar da agajin gaggawa ta ce an samu karin wasu gawarwakin mutane biyu da aka fitar da sanyin safiyar wannan Laraba daga…
View More Adadin gawarwakin da aka gano a rugujewar benen Legas ya kai 22‘Yan tawayen Habasha sun sha alwashin mamaye Addis Abba
‘Yan tawayen yankin Tigray dake kasar Habasha na iya mamaye birnin Addis Ababa cikin ‘yan watanni ko makonni masu zuwa kamar yadda wata kungiyar Oromo…
View More ‘Yan tawayen Habasha sun sha alwashin mamaye Addis AbbaAdams ya zama bakar fata na biyu da ya lashe zaben magajin garin New York
An zabi Eric Adams, bakar fata a matsayin magajin garin birnin New York na Amurka kamar dai yadda alkalumman karshe da kafafen yada labaran kasar…
View More Adams ya zama bakar fata na biyu da ya lashe zaben magajin garin New YorkKasashe sun sha alwashin rage hayaki mai guba da kashi 30 nan da shekarar 2030
Sama da kasashe 80 ne suka rattaba hannu kan yerjejeniyar magance matsalar dumamar yanayi, ta hanyar rage hayakin sinadarin methane da kashi 30 cikin dari…
View More Kasashe sun sha alwashin rage hayaki mai guba da kashi 30 nan da shekarar 2030‘Yan bindiga sun sace malaman jami’ar Abuja
‘Yan bindiga sun sace malaman jami’ar Abuja da ke Najeriya a sanyin safiyar yau Talata, inda suka shafe tsawon sa’o’i biyu suna cin karensu babu babbaka…
View More ‘Yan bindiga sun sace malaman jami’ar AbujaLewandowski ya taimakawa Bayern zuwa zageyen ‘yan 16
Robert Lewandowski ya doki wasansa na 100 cur a gasar zakarun Turai, tare da cin kwallo uku da ake kira hat-trck a wasan da kungiyar sa…
View More Lewandowski ya taimakawa Bayern zuwa zageyen ‘yan 16Ronaldo ya ceto Manchester United a wasan da sukayi 2-2
Ronaldo ya ceto Manchester United a wasan da sukayi canjaras 2-2 da Atalanta a gasar zakarun Turai ranar Talat. Wannnan dai shine karo na 3…
View More Ronaldo ya ceto Manchester United a wasan da sukayi 2-2