A daren farko ya mutu yayinda ake tsakiyar shagalin biki lokacin da Ango ya smau sakon hotunan Amaryarsa na irin lalatan da tayi a shekarun…
View More Tsohon Saurayin Amarya ya aikewa sabon angonta hotunanta na lalata, aure ya mutu a daren farkoMonth: October 2021
Koriya ta Arewa ta sake gwajin makami mai linzami
A yau Juma’a, Koriya ta Arewa ta yi gwajin wani sabon makami mai linzami wanda kuma ke kakkabo jirgin sama, a daidai lokacin da Kwamintin…
View More Koriya ta Arewa ta sake gwajin makami mai linzamiTsohon Kakakin Majalisa ya bindige kansa don kin amsa tambaya
Wani tsohon mataimakin kakakin majalisar dokokin Malawi ya bindige kansa har lahira a farfajiyar majalisar a yayin halartar wani zaman sauraren bahasi kan wata tuhuma da…
View More Tsohon Kakakin Majalisa ya bindige kansa don kin amsa tambayaEtebo zai yi jinyar watanni biyar saboda mummunan rauni
Dan wasan Najeriya mai taka leda a Watford ta Ingila, wato Peter Etebo zai yi zaman jinyar watanni biyar saboda raunin da ya samu a…
View More Etebo zai yi jinyar watanni biyar saboda mummunan rauniKotun Faransa ta aike da Nicolas Sarkozy gidan yari na shekara guda
Kotun a birni Paris da ke Faransa ta zartas da hukuncin dauri ga tsohon Shugaban kasar Nicolas Sarkozy da ake tuhuma da laifuka da suka hada…
View More Kotun Faransa ta aike da Nicolas Sarkozy gidan yari na shekara guda