Barcelona ta sallami kocinta Ronald Koeman bayan ya shafe tsawon watanni 14 yana jagorancin kungiyar a Camp Nou. Wannan na zuwa ne bayan Barcelona ta…
View More Barcelona ta sallami kocinta KoemanMonth: October 2021
Bayern Munich ta sha kashi irinsa na farko a shekaru 47
Bayern Munich ta sha mummunan kashi irinsa na farko tun shekara ta 1978, bayan da Borussia Monchengladbach ta yi mata yayyafin kwallaye 5-0 a gasar cin…
View More Bayern Munich ta sha kashi irinsa na farko a shekaru 47Bukatun da Shugaba Buhari ya gabatar a taron zuba jari na Saudiyya
Taron saka jari da ake gudanarwa a Saudiyya dama ce ta gabatar da buƙatu da cin gajiyar taron. Taron na kwana uku wanda aka soma…
View More Bukatun da Shugaba Buhari ya gabatar a taron zuba jari na SaudiyyaBankin Duniya ya dakatar da tallafin da yake baiwa Sudan
Bankin Duniya ya sanar da dakatar da tallafin da yake bai wa Sudan biyo bayan mamayar da sojoji suka yi da suka hambarar da firaministan…
View More Bankin Duniya ya dakatar da tallafin da yake baiwa SudanHarin ta’addanci ya kashe sojojin Burkina Faso uku
Sojojin Burkina Faso uku sun gamu da ajalinsu, wasu bakwai kuma suka jikkata, a wani kazamin hari da aka kai masu a daidai kan iyaka da kasar…
View More Harin ta’addanci ya kashe sojojin Burkina Faso ukuCoca-Cola da Pepsi sun fi gurbata muhalli a Duniya – Bincike
Wani rahoton kwararru ya bayyana kamfanin lemun kwalba na Coca-Cola a matsayin wanda ya fi gurbata muhalli a duniya, inda takwaransa na Pepsi ke biye…
View More Coca-Cola da Pepsi sun fi gurbata muhalli a Duniya – Bincike‘Yan sandan Turai sun kame gwamman masu damfarar mutane ta Intanet
Jami’an tsaro sun chafke akalla mutane 150 da ake zargi da hannu wajen aikata laifukan damfarar mutane ta intenet, a fadin duniya, a cewar rundunar…
View More ‘Yan sandan Turai sun kame gwamman masu damfarar mutane ta IntanetChelsea da Arsenal sun haye zuwa Quater finals a gasar Carabao
Chelsea ta tsallake zuwa matakin daf da na kusa da na karshe a gasar cin kofin Carabao bayan ta doke abokiyar hamayyarta Southampton a bugun…
View More Chelsea da Arsenal sun haye zuwa Quater finals a gasar CarabaoPogba ya sauke batun tsawaita kwantiraginsa a United saboda Solskjaer
Dan wasan Manchester United, Paul Pogba ya jingine batun sabatanta kwantiraginsa a Old Traford, bayan da yayi watsi da kocinsa Ole Gunner Solskjaer, bayan da…
View More Pogba ya sauke batun tsawaita kwantiraginsa a United saboda SolskjaerHalin da ake ciki a Neja bayan harin da ‘yan bindiga suka kaiwa Masallata
Mahukuntan jihar Naija a Najeriya sun bayyana daukar wasu matakan gaggawa sakamakon harin da ‘yan bindiga suka kai wani Masallaci a kauyen Maza-kuka da ke…
View More Halin da ake ciki a Neja bayan harin da ‘yan bindiga suka kaiwa Masallata