Tattalin arzikin Najeriya ya yi habakar da ba a taba gani ba – Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa tattalin Arzikin Kasar na habakar da ba a taba ganin irinta ba, tun bayan karbar mulkinsa.

Inda ya ce, a yanzu tattalin Arzikin ya samu tagomashin karin kaso 5.01% a tsakiyar wannan shekara.

To sai dai ikirarin shugaban na zuwa ne a daidai lokacin da talakawan kasar ke dandana kudarsu ta fannin hauhawar farashin kayan masarufi, musamman ma kayan abinci wadanda farashinsu ya yi tashin gwauran zabi a kasuwannin Kasar.

One Reply to “Tattalin arzikin Najeriya ya yi habakar da ba a taba gani ba – Buhari”

Leave a Reply

Your email address will not be published.