Wannan sabon salo ya bayyana ne a jihar Sokoto inda yan bindiga suka aikawa Dagacin Burkusuuma a karamar hukumar Sabon Birni.
A cikin wasikar, yan bindigan sun bukaci Dagacin ya nemi kudi daga wajen iyalan wadanda suka sace da abokansu na arziki.
A wasikar dake dauke sunayen mutum 19, yan bindigan sun bukaci daya daga cikin wadanda suka sace ya bayyana halin da suka ciki.
An bayyana sunayen wadanda aka sace da kuma kudi N20m da ake bukatar kudin fansa.
Ga jerin sunayensu: Maza
1. Yahaya
2. Bello Sani
3. Maharazu Mamman
4. Naziru Saidu
5. Lawali Nano
6. Abdullahi M Makau
7. Ashe Sani Mamman
8. Mustafa Abdullahi
9. Hussaini Ladan Samaila
Mata
1. Rashida Abdullahi
2. Rahila Abdullahi
3. Hana M isah
4. Hauwa
5. Maryam Sani
6. Hadiza Labaran
7. Jimma Maidabo Gatawa
Yara
1. Safiya A Sani
2. Aisha Labaran
Allah ya karesu daga wadannan mutanen
Amin
Allah yakubutar dasu mukuma yakaremu
Allah ya bamu lafiya da zaman
Kai wanna abinyayi yawa Allah yakawo sauki