Mazauna wasu yankunan jihar Kaduna da ke Najeriya da matakin katse layukan sadarwa ya shafa a kokarin gwamnati na kawo karshen matsalar hare-haren ‘yan bindiga, na ci gaba da bayyana mabanbantan ra’ayoyi akan matakin, inda wasu ke yabawa, wasu kuwa na kokawa kan halin kuncin da suka shiga, kwana guda bayan soma aikin wannan dabara.
Allah yasa hakan yaxamo karshen wanna tashin hankali akasata Nigeria