Kasar China da kasashen G-20, sun amince su dakatar da karbar basukan da suke bin kasashe matalauta a duniya, wadanda bankin duniya ya yi wa…
View More Najeriya ta samu sassaucin biyan bashi daga China da kasashen G-20Month: April 2020
Trump zai fara yakin neman zabe duk da coronavirus
Shugaba Donald Trump na Amurka ya bayyana fatan ci gaba da yakin neman zabensa tun kafin shelanta kawo karshen annobar coronavirus wadda ta lakume rayukan…
View More Trump zai fara yakin neman zabe duk da coronavirusYanzu-Yanzu: Gwamnatin Jihar Kano ta sassauta dokar Zama a Gida daga karfe 6 na safiyar Alhamis zuwa 12 na dare.
Gwamnatin Jihar Kano Tahir bada sanarwar sassauta dokar Zama a Gida daga karfe 6 na safiyar Alhamis zuwa 12 na dare.
View More Yanzu-Yanzu: Gwamnatin Jihar Kano ta sassauta dokar Zama a Gida daga karfe 6 na safiyar Alhamis zuwa 12 na dare.Mutane sun mutu a wurin rabon kudi a Borno
Rahotanni daga jihar Bornon Najeriya sun ce, a kalla mata biyar sun rasu sakamakon tirmitsitsin da aka samu a wurin rabon kayan agaji da suka…
View More Mutane sun mutu a wurin rabon kudi a BornoGanduje ya sallami kwamishinansa da ya yi murnar mutuwar Abba Kyari
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya sallami kwamishinan ayyuka da gine-gine na jihar, Injiya Mu’azu Magaji. Hakan ya biyo bayan mummunan furucin da…
View More Ganduje ya sallami kwamishinansa da ya yi murnar mutuwar Abba KyariAn gudanar da jana’izar Abba Kyari a Abuja
An gudanar da jana’izar Mallam Abba Kyari, shubagan ma’aikatan fadar shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari wanda ya rasu bayan fama da jinyar cutar coronavirus. A safiyar…
View More An gudanar da jana’izar Abba Kyari a AbujaZa a rufe Masallacin Kudus a watan Ramadan
Majalisar da ke kula da Masallacin Birnin Kudus ko kuma Al-Aqsa, wanda shi ne na uku mafi daraja ga Musulmin duniya, ta ce za ta rufe…
View More Za a rufe Masallacin Kudus a watan RamadanDole mu sauya tsarin Tafsirin watan Azumi a bana – Malamai
tafsirin Al-Qur’ani da bisa al’ada su ka saba gudanarwa a watan Azumi ba. Malaman sun ce yanayin da annobar cutar coronavirus ta jefa duniya a…
View More Dole mu sauya tsarin Tafsirin watan Azumi a bana – MalamaiAn sauke gwamnan da ya dage sai an yi sallar jam’i a kasar Sudan
Firai Ministan kasar Sudan, Abdalla Hamdok, ya tsige gwamnan Khartoum, babban birnin kasar, bayan ya nuna tirjiya a kan dokar hana yin sallar jam’i wanda…
View More An sauke gwamnan da ya dage sai an yi sallar jam’i a kasar SudanCoronavirus ta kusan kama ‘yan Afrika miliyan 10-WHO
Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta yi hasashen cewa, za a iya samun karuwar mutane milyan 10 sabbin kamuwa da cutar coronavirus a nahiyar Afrika…
View More Coronavirus ta kusan kama ‘yan Afrika miliyan 10-WHO